Wannan tasha an bude shi musammam dan koyar da yadda ake hada abubuwa da dama a gida batare da an wahala ba Ko an kashe kudi masu yawaba, A rahhaj's diy zamu dinga kawo muku abubuwan da suka shafi yadda ake jaka, takalma, gyaran gida, gyaran jiki, gyaran gashi, sabulai, mayuka, turaruka harma da magunguna daga saiwowi da yayan itatuwa, sannan da sana'o'inmu na hausawa. kudanna SUBSCRIBE dan samun bidiyoyinmu da zarar mun daura.


2:03

Shared 1 year ago

416 views

2:31

Shared 1 year ago

602 views