Wannan tasha an bude shi musammam dan koyar da yadda ake hada abubuwa da dama a gida batare da an wahala ba Ko an kashe kudi masu yawaba, A rahhaj's diy zamu dinga kawo muku abubuwan da suka shafi yadda ake jaka, takalma, gyaran gida, gyaran jiki, gyaran gashi, sabulai, mayuka, turaruka harma da magunguna daga saiwowi da yayan itatuwa, sannan da sana'o'inmu na hausawa. kudanna SUBSCRIBE dan samun bidiyoyinmu da zarar mun daura.


Rahhaj's D.I.Y

Gyaran jikin amare

1 year ago | [YT] | 1

Rahhaj's D.I.Y

Yadda ake Turaren wutan Sandal Mai kamshin gaske

2 years ago | [YT] | 1

Rahhaj's D.I.Y

In kunason koyan kalolin turaruka gasu gaba Daya çikin video Daya. Ku kalla kafin a goge.

2 years ago (edited) | [YT] | 4

Rahhaj's D.I.Y

Wannan shine sirrin da suke hadawa SHU'UMAR Humrar, ku kalla kafin a goge videon.

2 years ago | [YT] | 2

Rahhaj's D.I.Y

Koyi dinkin huluna cikin sauki

3 years ago | [YT] | 1

Rahhaj's D.I.Y

Gyaran amarya

3 years ago | [YT] | 2

Rahhaj's D.I.Y

Yadda ake Dinka jakar mata

3 years ago | [YT] | 3

Rahhaj's D.I.Y

Dinkin ribom Mai gashi

3 years ago | [YT] | 3

Rahhaj's D.I.Y

Sana'ar Dinka jakunkuna

3 years ago | [YT] | 6

Rahhaj's D.I.Y

Koyi Dinka JAKA cikin sauki

3 years ago | [YT] | 3