Barka da zuwa ALFARMA TV! 🎬🤖

ALFARMA TV gida ne na ILIMI, FASAHA da AI.

A nan za ka koyi yadda ake amfani da Artificial Intelligence (AI) wajen ƙirƙirar:

🤖 AI Videos
🎵 AI Music
🖼️ AI Images & Thumbnails
✍️ AI Prompts
📱 AI Tools
📈 YouTube & Social Media Tips

Muna koyarwa cikin sauƙi, mataki-mataki, musamman ga masu amfani da waya.

Ka danna SUBSCRIBE 🔔 domin samun sababbin koyarwa, dabaru da sabbin abubuwan AI.

ALFARMA TV — Gidan Ilimi da Gaskiya.