Barka da zuwa ALFARMA TV! 🎬🤖

ALFARMA TV gida ne na ILIMI, FASAHA da AI.

A nan za ka koyi yadda ake amfani da Artificial Intelligence (AI) wajen ƙirƙirar:

🤖 AI Videos
🎵 AI Music
🖼️ AI Images & Thumbnails
✍️ AI Prompts
📱 AI Tools
📈 YouTube & Social Media Tips

Muna koyarwa cikin sauƙi, mataki-mataki, musamman ga masu amfani da waya.

Ka danna SUBSCRIBE 🔔 domin samun sababbin koyarwa, dabaru da sabbin abubuwan AI.

ALFARMA TV — Gidan Ilimi da Gaskiya.


Alfarmatv

YADDA AKE MAYAR DA HOTO YA ZAMA BIDIYO | Thinker Veo 3 + Google AI (Cikakken Tutorial)

1 month ago | [YT] | 7

Alfarmatv

Soyayya ta haɗa su... amma ƙaddara ta raba su. Shin soyayya za ta yi nasara, ko kuwa dukiya da iko za su canza makomarsu? Kalli wannan labari mai cike da tausayi, darasi, da abubuwan ban mamaki har zuwa ƙarshe.
👍 Kar ka manta da Like, Comment, Share, sannan Subscribe domin samun sabbin shirye-shiryen ALFARMA TV.
🏷️ Hashtags
#KaddaraTaRabaMu #HausaFilm #AlfarmaTV #EBSOneTV #HausaMovies #Soyayya #HausaSeries #Arewa #Nollywood #DirectorSaniYSK

2 months ago | [YT] | 1

Alfarmatv

Kuyi sauri ku kalla

3 months ago | [YT] | 1

Alfarmatv

Shifa'ul khairat

Kayi Bankwana Da Matsalar Olsa (Ulcer), Typhoid, Da Sauran Cututtuka!
​Bayani (Body Text):
Kuna fama da ciwon ciki mai murɗawa, zazzaɓin typhoid wanda ya ƙi sauran magani, ko kuma rauni na jiki da kwayoyin cuta (infections) ke haddasawa? Shifa’ul Khairat shine amsar da kuke nema.
​Wannan magani ne na asali da aka tace shi daga binciken ilimin ganye domin samar muku da lafiya mai dorewa.
​Amfanin Wannan Magani:
​Maganin Kwarewan Ciki: Yana warkar da raunin olsa da radadin ciki cikin kankanin lokaci.
​Maganin Gwon Tifoid: Yana magance zazzaɓin typhoid gaba ɗaya.
​Yakar Cututtuka Da Rauni: Yana fitar da kwayoyin cuta (infections) daga jiki.
​Karin Kariya (Immunity Booster): Yana ƙarfafa garkuwar jiki domin kariya daga wasu cututtukan.
​Yadda Ake Amfani Da Shi:
A sha murfi (5) sau uku a rana (Safe, Rana, da Dare).
​Ina Za A Same Shi?
​Ana samunsa a manyan garuruwa kamar Taraba, Gombe, Bauchi, da Yola.
​📞 Tuntube mu a kowane lokaci:
09037206906 / 09025783232

5 months ago (edited) | [YT] | 3

Alfarmatv

7 months ago | [YT] | 5

Alfarmatv

Assalamu Alaikum.
Ina gayyatarku zuwa tashar Telegram ta Alfarmatv — tashar ilimi, wa’azi, labarai da nishaɗi.
Ku shiga ta wannan link:
👉 t.me/Alfarmatv
Ku gayyato abokai domin mu amfana tare. Allah ya saka da alheri. 🤲

7 months ago | [YT] | 5

Alfarmatv

Fatan Al kairi masoya

8 months ago | [YT] | 51

Alfarmatv

Hi everyone, welcome to my new YouTube Community! Now you can post on my channel, too. To get started, tell me in a post what you'd like to see next on my channel.
Visit my Community: youtube.com/@Alfarmatv/community

8 months ago | [YT] | 5

Alfarmatv

Shifa'ul khairat Islamic medicine herbal

8 months ago | [YT] | 10

Alfarmatv

Yadda zakukoyi edit DA Ai

9 months ago | [YT] | 3