HAUSA GRAPHIC DESIGN ACADEMY

A wannan channel muna koyar da Pixellab, graphic design da Android tech da Hausa domin masu farawa da masu matsakaici.