KainuwaInvestments Channel ne da mu ke kawo muku shirye-shirye masu ma'ana da suka shafi harkar Cryptocurrency da kuma harkar neman kudi a yanar gizo (internet)
Sannan kuma mu na yin bidiyoyi (review) kan irin websites na investments, da sauran su.
Idan kun kasance masu sha'awar kallon wad'annan shirye-shirye, to ku yi subscring wannan channel na mu.
NOTE: Online investments akwai risks sosai, musamman a harkar cryptocurrency, ya na da kyau mutum ya yi bincike sosai, kafin ya saka kudin sa a wani investment, KOWA YA SANI CEWA SHI YA KE HAQQIN SAKA KUDIN SA A DUK INDA YA GA DAMA, don haka #DYOR.
Shared 5 years ago
350 views
Shared 5 years ago
220 views
Shared 5 years ago
155 views