Wannan channel tana koyar da fasahar waya da internet a harshen Hausa, kama daga gyaran matsaloli, amfani da apps, har zuwa hanyoyin kare kudi a yanar gizo, da koyar da yanda ake amfani da social media.

Zaku iya subscribe a wannan channel ta hanyar wannan link
youtube.com/@techabokee