Daily Hausa Update na kawo muku sahihan labarai na Hausa kullum—daga Najeriya zuwa dukkan duniya.
Mun mayar da hankali kan breaking news, labaran siyasa, al’amuran yau da kullum, Arewa updates, Nigeria news, international news, da duk wani abin da yake tashe a yanzu.
Ku biyo mu domin samun:
– Sabbin labarai
– Rahotanni na gaskiya
– Live updates
– Short news
– Latest news
– Trending Hausa news
– Fast & verified information
Daily Hausa Update – Labarai cikin sauƙi, gaskiya da sauri.
Daily Hausa Update
Tsohon Shugaban Alƙalan Najeriya, Mai Shari’a Ibrahim Tanko Muhammad ya rasu a Saudiyya bayan fama da doguwar jinya.
2 weeks ago | [YT] | 1
View 0 replies
Daily Hausa Update
An kama aminin Embaló da makudan kudade a Portugal
Ba a bayyana sunan mutumin ba, amma masu bincike sun ce yana daga cikin manyan amintattun tsohon shugaban na Guinea-Bissau.
Wani fata zaku yi masa???
2 weeks ago | [YT] | 1
View 0 replies
Daily Hausa Update
Gobara ta laƙume kasuwar katako a Gombe.
2 weeks ago | [YT] | 0
View 0 replies
Daily Hausa Update
Innalillahi wani matashi yayi wa ladanin masallaci yankan rago a unguwar Hotoro dake Kano.
Zamu kawo muku cikekken bayani an jima 🙏
2 weeks ago | [YT] | 0
View 0 replies
Daily Hausa Update
Tsohon gwamnan jihar Kaduna Nasir El-Rufai ya ƙaryata labarai dake cewa ya ayyana wanda zai mara wa baya a 2027 a matsayin shugaban kasar.
2 weeks ago | [YT] | 0
View 0 replies
Daily Hausa Update
Kotun koli ta tabbatar da ikon shugaban kasa na ayyana dokar ta-baci ko sauke wanda aka zaba a Nigeria.
2 weeks ago | [YT] | 0
View 0 replies
Daily Hausa Update
Wasu mutane sun hadu da ajalinsu a lokacin da suka fita sallar Asuba a Abuja.
2 weeks ago | [YT] | 0
View 0 replies
Daily Hausa Update
Gidajen mai da ke hulda da matatar Dangote za su fara sayar da fetur 739 daga gobe Talata.
2 weeks ago | [YT] | 0
View 0 replies
Daily Hausa Update
Gwamnatin jihar Kano ta fitar da wata doka ta haramtawa wata kungiya mai suna ‘Independent Hisbah Fisabilillahi’, inda ta bayyana ta a matsayin haramtacciya da kuma hatsari.
Kwamishinan yada labarai da harkokin cikin gida a Kano, Ibrahim Abdullahi-Waiyya, ya tabbatar da hakan a ranar Juma’a, inda ya ce gwamna Abba Kabir-Yusuf ne ya sanya wa hannu kan dokar.
2 weeks ago | [YT] | 0
View 0 replies
Daily Hausa Update
Tsohon shugaban Nigeria Muhammadu Buhari ya rasu, Ubangiji Allah ya jikansa da rahama.
5 months ago | [YT] | 10
View 0 replies
Load more