Aminci TV
Delivering trusted news, education, and entertainment in Hausa and English, promoting peace, unity, and community development.
Hausa:
Aminci TV na kawo sahihan labarai, ilimi, da nishaɗi cikin Hausa da Turanci domin inganta zaman lafiya, haɗin kai, da ci gaban al'umma.
Slogan: "Voice of Truth, Path to Peace." / "Muryar Gaskiya, Hanyar Zaman Lafiya."


AU Creations

Mai Martaba Sarkin Hadejia, Alh. Dr. Adamu Abubakar Maje, CON, tare da Mataimakin Shugaban Ƙasa, Gwamnan Jihar Jigawa, Gwamnan Jihar Kano, manyan sarakuna, ’yan siyasa, da sauran manyan baki, sun halarci jana’izar Mai Martaba Sarkin Gumel, Alhaji Ahmad Muhammad Sani II.

Allah Ya jiƙan Mai Martaba Sarkin Gumel, Ya gafarta masa, Ya sa Aljannar Firdausi ce makomarsa. Amin.

4 days ago | [YT] | 9

AU Creations

Turaki ya sake Sakin wani Bayani na Biyu akan magance tsaro cikin Shekara daya!

Yau Hankalin Olu zai tashi..... Yau Fadar Shugaban kasa babu zama!!

Muna jiran Wani Martani zasu fitar kuma!!

1 week ago | [YT] | 14

AU Creations

1 week ago | [YT] | 2

AU Creations

Atiku Abubakar

1 week ago | [YT] | 8

AU Creations

Khalifan shehu dahiru usman bauchi

2 weeks ago | [YT] | 17

AU Creations

3 weeks ago | [YT] | 9

AU Creations

We're done talking Govern better Cardinals to President

1 month ago | [YT] | 4

AU Creations

1 month ago | [YT] | 3

AU Creations

MD hypadec Nigeria At kebbi

1 month ago | [YT] | 6

AU Creations

Pantami yakai ziyara church

1 month ago | [YT] | 2