Voice of Ulama

๐—ง๐—”๐—ฅ๐—”๐—ช๐—˜๐—˜๐—› ๐—ž๐—ข ๐—ง๐—”๐—›๐—”๐—๐—๐—จ๐—— ๐—š๐—” ๐— ๐—”๐—–๐—˜


๐—ง๐—ฎ๐—บ๐—ฏ๐—ฎ๐˜†๐—ฎ:โ“
As-salamu Alaykum warahmatullah

Don Allah malam, sallar Taraweeh ko sallar Tahajjud ga Diya mace, a masallacine yafi lada ko agidanta?

Allah ya sakawa malam da alkhairi, ya kuma Karawa malam ilimi, daukaka, da kuma lafiya.

๐—”๐—บ๐˜€๐—ฎ: ๐Ÿ’ก
Assalamu alaikum.

1) Annabi ya ce kada a hana mata zuwa Masallaci idan sun nema, kuma ya hana su zuwa da kwalliya.
[SAHIโ€™HUL JAโ€™MI-IS SAGIR; 7455-7, IRWAโ€™UL GALIL; 515]

2) Bai kamata ga mace mai takaba ta je masallaci don tarawihi ko wata sallar ba, ta yi salla a ฤ‘akinta shi ne daidai.
[FATAโ€™WAL LAJNA; 20/451]

3) Sallar mace a cikin ฤ‘akinta ya fi falala a kan zuwanta jamโ€™i a Masallaci, koda kuwa masallacin Annabi ne.
[SAHIโ€™HUT TARGIB; 340, AL-MAJMUโ€™U; 4/94]

4) Daidai ne mata su haฤ‘u a bayan wani limami ya musu tahajjud, Umar ya saka Tamฤซmud-Dฤrฤซ ya yi hakan a zamaninsa.
[SHARHUZ ZARQAโ€™NY; 1/418]

@Dandalin_Haifan_Fatawa

1 month ago | [YT] | 0

Voice of Ulama

Sun bayyana! | Alamomin Karshen Duniya | Sheikh AbdurRazzaq Yahya Haifan

3 months ago | [YT] | 0