Engineer Aminu [ Hausa $ English]

Assalamu Alaikum! πŸ‘·πŸΎβ€β™‚οΈ
Wannan tashar tana koyar da ilimin gine-gine da Civil Engineering cikin Hausa tare da Turanci kadan.

Abubuwan da zaka koya sun haΙ—a da:
βœ… Kula da aikin site
βœ… Lissafin kayan gini (block, siminti, da sauransu)
βœ… Shawarwari akan ginin gida a Najeriya

Welcome! This channel shares Civil Engineering & Construction Tips explained in Hausa + English for Nigeria & Africa.
08069478051

πŸ“ž Contact me on WhatsApp: wa.me/08069478051