Aja'ibul Asrar

*AYYUKAN LARABGANA*
1- Sallah Raka'a Hudu kowacce Raka'a Fatiha 1
Sutul kausari 17
Suratul Iklas 5
Falaki 1
Nasi 1
sai ayi wuridin wallahu ghalibun Ala amrihi walaakinna aksarin nasu la ya'alamun. 360
sai Acika da Innallaha wamala'ikatahu yusalluna alannabiyi .......
Sai ayi sadaka da soyayyen Abu
yara kuma salamun salamun za'amusu

3 years ago | [YT] | 28

Aja'ibul Asrar

Sanarwa
Assalm Barkan mu da wannan Lokaci,
Ayi hakuri akan bayanin sirrin da mukasaka jiya Sabida yaune ya kamata mu sakeshi.

Bayanin dai shine give ne zai Zama goma 10 ga Muharram ba yauba

Allah yasa mu dace Ameen🙏

3 years ago | [YT] | 16

Aja'ibul Asrar

Taqabballah Minna wa minkum

3 years ago | [YT] | 12

Aja'ibul Asrar

kunasan Murinqa kawo muku Asrarai wadanda suka shafi Laya?
Eh ko A'a

3 years ago | [YT] | 6