Maraba da shigowa channel inmu kuyi subscribe ku danna qararrawa 🙏❤️,Munada karatuka Wanda suka shafi ko danganeda Sha'anin faidan Shehu ibrahim r.a da dariqan Shehu tijjani r.a, karatukan tasawwuf sufanci, ilimin addinin musulunci, tunatarwa,fadakarwa,ilimantarwa, tambaya da amsa, muqabala Islam, fatawa,wa'azi, asraru, sirruka, faida, dasawran karatukan manyan malamai, shehune da khalifofin Shehu Ibrahim r.a.
karatukanmalaman musulunci,Dawa hausatv,,tsakargida,Amt channel,bravedeen,AAG toons,assatu bari,Sani liya liyatv,,Mazajene,Bakoritv,Fatake, Alinuhu,,kundin shahara,AA bokatv,kaitality commedian,Dan yarbawa hausatv,Murna top hausatv,Hanifah5tv,Hausa guy,,Laure hausatv,fresh arewatv,Dezelv,maikayan daditv,Basanya hausatv,saira movies,Sultanfilmfactory,Garkotv,watamasarauta,sarauniyatv,sautinhausa,Arewazonetv,Tafarkitv,Agadeztv,Besthausa,tajhausa,yayan Alhajitv,karaminsu babbansu,snbalajimovies,Hausafulani,momeegombe,sarkin waka,Amadentertainment,Nasarhausatv,Adaazangoofficial
MUSULUNCI & FAYDATUL TIJJANIYA TV
KADA kuyi rashi, Ku sawrara Takaytaccan jawabinga
1 month ago | [YT] | 1
View 0 replies
MUSULUNCI & FAYDATUL TIJJANIYA TV
Shin zaku sawrari karatukanmu ne Dan ji kawai ko Dan anfani dashi Manzan Allah s.a.w yace de kunemi ilimi Dan anfani dashi Kuma na tsoron Allah Kuma yace Wanda yasani ya sanar
5 months ago | [YT] | 2
View 0 replies
MUSULUNCI & FAYDATUL TIJJANIYA TV
Assalamualaikum warahmatullah Munada karatuka na wayar ma Al umma Kai cikin ilimi da hujja da misale Wanda hankali ze kama akan addini (Musulunci Tijjaniya da Fayda) kushiga cikin channel inmu ku sawrari ilimi na fahimta kana kuyi subscribe like da share harma comments saboda samun sababbin videos inmu kada ku bari abarku abaya
5 months ago | [YT] | 0
View 0 replies
MUSULUNCI & FAYDATUL TIJJANIYA TV
Assalamualaikum Warahmatullah Wabarakatuhu Yan uwa Al ummar manzan Allah s.a.w muna Dora karatuka kaman Fasaran diwani da jawahirul ma'ani da muqabala da karatukan maolanmu shekh dahiru r.t.a da karatun shekh nazifi Alkarmawi zamantakewar aure tsakanin mata da miji QAULU SADUK da karatun asrarun dariqan Shehu tijjani dakuma sawransu domin fadakarwar da ilimantarwa da qarin haske arayuwa kuyi subscribe ku danna qararrawa domin samun wadanan karatuka masu amfanarwa 🙏❤️🙏
2 years ago | [YT] | 8
View 0 replies