Barka da zuwa S Man Online! 🚀 Tasha ce da aka sadaukar domin koyar da matasa dabarun dogaro da kai ta hanyar internet da computer a cikin harshen Hausa. Idan kana son sanin yadda zaka amfani da fasaha ka samu kudi, ka biyo mu.

Abubuwan da muke koyarwa: 💰 Samun Kudi a Internet: Hanyoyin Online Business da samun kudi a Facebook da YouTube. 💻 Koyon Computer: Darussan Microsoft Word, Excel, da magance matsalolin computer. 🔧 Gyaran Waya: Dabarun gyaran wayoyin hannu da sanin labaran fasaha (Tech News).

Burinmu shine kowane dan Arewa ya zama gwani a fannin digital domin samar da abin kai.

Kada ka manta ka danna SUBSCRIBE domin samun sabbin darussanmu!