Sani Editing Hube

Sani Editing Hube: Cibiyar Koyon Gyaran Bidiyo a Wayar Salula

Shin kana son koyon yadda ake hada bidiyo masu kyau kamar na kwararru amfani da wayarka? Sani Editing Hube ita ce tashar da kake bukata. Muna kawo muku darussa daki-daki akan:

CapCut Video Editing: Tun daga farko har zuwa karshe.

Mobile Graphic Design: Yadda zaka tsara hotuna masu kyau.

Youtube Tips: Yadda zaka inganta tasharka.

Manufarmu ita ce mu saukaka muku ilimin bidiyo editing cikin harshen Hausa domin ku dogara da kanku. Danna "Subscribe" sannan ka danna kararrawa domin sanar da kai duk lokacin da muka dora sabon darasi.


Sani Editing Hube

Mene ra'ayinku akan wannan sabon logon

8 months ago | [YT] | 3