This communication from Aminu Ala is direct and there is no interference.

Anyone looking for a good story about Aminu Ala, from his songs to moving pictures and videos, will find it easy on this channel called Alan waka YouTube.

In the same way, the story of all the movements of Amin Ala's dealings today and tomorrow through this channel of communication will be provided with real information and not fiction.


Alan waka

sabon bidiyo

20 hours ago | [YT] | 5

Alan waka

Please subscribe

20 hours ago | [YT] | 5

Alan waka

Please subscribe

20 hours ago | [YT] | 2

Alan waka

Haƙiƙa na yaba da gamsuwar Masoyana ta hanyar Sanin tsarin sakin wakoki a wannan shafi, irin yarda ake tururuwar biyar shafin nawa ya tabbatar min da cewa muna tare kuma ana jin dadin wannan Sabon tsari na sakin waƙoƙi.

3 days ago | [YT] | 6

Alan waka

Tana daga waƙokin da ake ta tsumayen bayyanar su sai ga ta a sauwaƙe a wannan shafi naku. mu kasance tare da riskar dukkan wakokin Alanku a wannan shafi.

4 days ago | [YT] | 3

Alan waka

Kowacce ranar Duniya muna ɗauke da sabuwar waƙa a gareku muddun za ku cigaba da bibiyarnu tare da yi mana LIKING da taɓa ƙararrawa.

4 days ago | [YT] | 14

Alan waka

Maganar za ku riƙ bibiyrmu wato Following shakka babu ba za mu gushe ba cinkin shiryawa da sadarda wakokinmu gareku nagartartun.

6 days ago | [YT] | 2

Alan waka

Babu ranar banza face mun sakar maku waka daga taskar Ala, ku cigaba da biya tare da danna ƙararrawa.

6 days ago | [YT] | 6

Alan waka

Is too controversial!

1 week ago | [YT] | 7

Alan waka

Abokin Rayuwa ya fi mugun Ɗan uwa

1 week ago | [YT] | 6