✅ Hausa Version:
Wannan tashar tana koya muku ilimin Web3, cryptocurrency, da blockchain cikin sauki da harshen Hausa.
Zaku koyi yadda ake amfani da wallet, mallakar NFT, shiga DAO, da kariya daga masu zamba a yanar gizo.
Manufarmu ita ce: Mu taimaka wa al'ummar Hausa su shiga duniya ta zamani ba tare da barin kowa a baya ba.
Ku biyo mu domin bidiyo na ilimi a kowane mako!
✅ English Version (for global Web3 teams):
This channel teaches Web3, cryptocurrency, and blockchain in simple, clear Hausa.
We help Hausa-speaking audiences understand crypto wallets, NFTs, DAOs, and how to avoid scams.
Our goal: To bring the Hausa community into the decentralized internet — no one left behind.
Subscribe for weekly educational videos in Hausa!
Suleiman Tech •
Today I Reached 1k Subscribers On My YouTube Channel Thank You For Your Support The Journey Start Now 🙏🏼😍
1 year ago | [YT] | 7
View 0 replies
Suleiman Tech •
300 Subscribers It's Been An Incredible Journey With Full Of Confidence Thank You So Much Guy's And I'm Sure What Is Coming Will Be Even Better Inshallah 🙏🏼❤️
Thanks Everyone For Your Support
1 year ago | [YT] | 2
View 0 replies
Suleiman Tech •
Kwana Na Wajen 6 Kenan Ina Fama Da Rashin Lafiya Alhamdulillah I'm Back Inshallah Zan Dawo Da Kawo Muku Videos Masu Matukar Mahimmanci Sosai
1 year ago | [YT] | 0
View 0 replies
Suleiman Tech •
Gobe Inshallah Kafin Ayi Listing Na X Empire
Duk Wanda Ya Fadi Yadda Farashin X Empire Zai Fito To Zan Mishi Kyautar
0.1 Ton Allah Ya Kaimu
Zanyi Video Akan Tambayar a YouTube Channel Dina Wanda Yayi Daidai A Comment Section To Shine Ya Cinye 0.1 Ton Din
Fatan Kun Shirya
1 year ago | [YT] | 0
View 0 replies
Suleiman Tech •
Anjima Inshallah Akwai Updates Da Yakamata Mu Sani Game Da Sauran Mining Masu Zuwa
1 year ago | [YT] | 1
View 0 replies