๐ Welcome to Hausaly! Your go-to destination for unlocking scholarships, internships, and job opportunities abroad, all in Hausa language. Explore our videos to find the keys to success in your language!
Join the journey! Subscribe now! ๐๐ #Hausaly #Scholarships #Productivity ๐
For business or collaboration inquiries, email us at Hausastackoverflow@gmail.com
Hausaly
๐ Apply through our agency: Contact us via WhatsApp: +2348131227047
๐ฅ Join Hausaly WhatsApp Group for Scholarship Updates: bit.ly/4biM4ti
1 year ago | [YT] | 6
View 4 replies
Hausaly
๐๐๐ฅ๐ฅ๐๐๐ข๐ง ๐ค๐๐ซ๐๐ญ๐ฎ (๐ฌ๐๐ก๐จ๐ฅ๐๐ซ๐ฌ๐ก๐ข๐ฉ) ๐ ๐ค๐๐ฌ๐๐ซ ๐ฐ๐๐ฃ๐ ๐
๐๐๐ฎ๐ฌ๐ ๐๐ญ๐๐๐ค ๐๐ฏ๐๐ซ๐๐ฅ๐จ๐ฐ platform ne mai kawo bayani gameda Hanyoyin Samun Tallafi Da Gurbin Karatu (scholarships) a Kasashen waje
akwai damarmakin karatu kyauta a kasashen waje (scholarships) da yawa amma wanda idan dalibi ya samu wannan tallafin karatu na kashi dari bisa dari za a dauke masa duk dawainiyar karatun๐. Za a ba shi monthly allowance ๐ท, sannan za a kama masa gida ๐๏ธ kusa da makaranta da kuma tikitin jirgi โ๏ธ domin dawowa gida sau daya duk shekara a kyauta.
๐๐๐ฎ๐ฌ๐ ๐๐ญ๐๐๐ค ๐๐ฏ๐๐ซ๐๐ฅ๐จ๐ฐ ๐๐จ๐ฆ๐ข๐ง ๐๐๐ฒ๐๐ง๐ข ๐๐๐ฆ๐ ๐๐:
๐ Tallafin karatu (scholarship) wanda aka bude
๐ Yanda ake samun tallafin karatu (scholarship) akasar waje
๐ Yadda zaka cika tallafin karatu
1 year ago | [YT] | 12
View 2 replies