Abdullahi Gwandu TV Is an online channel aim to brings educative clips of Islamic clerics, latest news update, and more. For more info or an enquiry you can reach us at asharhabilu@gmail.com Please subscribe, we love you all.
Maigirma dan takarar Gwamnan jihar Gombe a karkashin jam’iyyar PDP, Professor Isa Ali Pantami CON (Majidadin Daular Usmaniyya), ya jagoranci Sallan EDI a Masallacin Al-Ahfad Nasarawo Gombe.

An haifi Ali Hosseini Khamenei a ranar 19 ga Afrilu, 1939, a birnin Mashhad na ƙasar Iran. Ya taso a gidan malamai; mahaifinsa, Javad Khamenei, malamin addini ne na Shi’a.
Khamenei ya fara karatun addini a Mashhad, daga baya ya tafi Qom inda ya yi karatu a hannun manyan malamai ciki har da Ruhollah Khomeini. Ya kware a fannonin fikihu, kuma ya samu matsayi a cikin malamai na Shi’a (mujtahid).
A shekarun 1960 zuwa 1970, ya shiga fafutukar adawa da gwamnatin Shah, Mohammad Reza Pahlavi, mai samun goyon bayan turawan yamma. An kama khamene'i sau da dama, kuma ya fuskanci tsarewa da takurawa kafin nasarar Juyin Juya Halin Musulunci a 1979.
Bayan juyin juya hali (1979)
Bayan kafuwar Jamhuriyar Musulunci, Khamenei ya rike muƙamai daban-daban,
ciki har da:
Memba a Majalisar Tsaro ta Juyin Juya Hali
Wakili a Majalisar Shura (Majalisar Dokoki)
Limamin sallar Juma’a a Tehran
A 1981, wani hari ya jikkata shi a hannun dama, wanda ya bar masa nakasa ta dindindin a hannun sa.
An zaɓe shi a matsayin Shugaban Ƙasa na Iran a 1981, kuma ya yi wa’adi biyu a lokacin da ake yakin Iran da Iraqi.
Zamansa Jagoran Addini (daga 1989)
Bayan rasuwar Ruhollah Khomeini a 1989, Majalisar Masana ta zaɓe shi a matsayin Jagoran Addini. Tun daga lokacin, shi ne mafi girman mai iko a tsarin siyasar Iran
Yana da iko kan abubuwan da suka shafi;
Rundunar soji da IRGC
Hukumomin shari’a
Gidajen rediyo da talabijin na ƙasa
Naɗin manyan muƙamai masu muhimmanci
Ra’ayi da manufofin sa
Khamenei ya tsaya tsayin daka kan:
Kiyaye tsarin Jamhuriyar Musulunci
Adawa da tasirin Amurka da Isra’ila a yankin gabas ta tsakiya
Ƙarfafa ikon tsaro da na soji
Ci gaba da shirin makamashin nukiliya na Iran.
A lokaci guda, an sha sukar gwamnatinsa daga ƙungiyoyin kare haƙƙin ɗan adam da ƙasashen yamma kan takaita ‘yancin faɗar albarkacin baka.
Ali khamene'i ya kasance yana da aure da ‘ya’ya 6.
In Sha Allah anjima bayan Sallar La'asar Sheikh Dr Ahmad Abubakar Mahmud Gumi zai bude tafsirin wannan shekarar na 1447/2026 a Masallacin Sultan Bello Kaduna.
Muna gayyatar al'ummar Musulmi Maza daga ko'ina, Allah ya a fara a sa'a ya gama a sa'a.
Allah Yayi masa jagora, ya kara masa ikhlasi, da kariya da juriya kan fadin gaskiya da hakuri da al'umma da cutarwar wawaye daga cikinmu.
Allah yayi riko da hannunsa akan abinda yake shine daidai kuma shine Allah yake so kuma ya yarda da shi.
Allah ya kawo kowa lafiya ya kuma mayar da kowa lafiya.
Masha Allah Sheikh Muhammad Kabiru Haruna Gombe Ya Gabatarda Wa’azin Walima A Garin Jega Kebbi State Tareda Alaramma Ahmad Sulaiman da Sauran Tawagar Malamai
Abdullahin Gwandu TV
Maigirma dan takarar Gwamnan jihar Gombe a karkashin jam’iyyar PDP, Professor Isa Ali Pantami CON (Majidadin Daular Usmaniyya), ya jagoranci Sallan EDI a Masallacin Al-Ahfad Nasarawo Gombe.
1 month ago | [YT] | 138
View 2 replies
Abdullahin Gwandu TV
Maigirma dan takarar Gwamnan jihar Gombe a karkashin jam’iyyar PDP, Professor Isa Ali Pantami CON (Majidadin Daular Usmaniyya), ya jagoranci Sallan EDI a Masallacin Al-Ahfad Nasarawo Gombe.
1 month ago | [YT] | 69
View 2 replies
Abdullahin Gwandu TV
An haifi Ali Hosseini Khamenei a ranar 19 ga Afrilu, 1939, a birnin Mashhad na ƙasar Iran. Ya taso a gidan malamai; mahaifinsa, Javad Khamenei, malamin addini ne na Shi’a.
Khamenei ya fara karatun addini a Mashhad, daga baya ya tafi Qom inda ya yi karatu a hannun manyan malamai ciki har da Ruhollah Khomeini. Ya kware a fannonin fikihu, kuma ya samu matsayi a cikin malamai na Shi’a (mujtahid).
A shekarun 1960 zuwa 1970, ya shiga fafutukar adawa da gwamnatin Shah, Mohammad Reza Pahlavi, mai samun goyon bayan turawan yamma. An kama khamene'i sau da dama, kuma ya fuskanci tsarewa da takurawa kafin nasarar Juyin Juya Halin Musulunci a 1979.
Bayan juyin juya hali (1979)
Bayan kafuwar Jamhuriyar Musulunci, Khamenei ya rike muƙamai daban-daban,
ciki har da:
Memba a Majalisar Tsaro ta Juyin Juya Hali
Wakili a Majalisar Shura (Majalisar Dokoki)
Limamin sallar Juma’a a Tehran
A 1981, wani hari ya jikkata shi a hannun dama, wanda ya bar masa nakasa ta dindindin a hannun sa.
An zaɓe shi a matsayin Shugaban Ƙasa na Iran a 1981, kuma ya yi wa’adi biyu a lokacin da ake yakin Iran da Iraqi.
Zamansa Jagoran Addini (daga 1989)
Bayan rasuwar Ruhollah Khomeini a 1989, Majalisar Masana ta zaɓe shi a matsayin Jagoran Addini. Tun daga lokacin, shi ne mafi girman mai iko a tsarin siyasar Iran
Yana da iko kan abubuwan da suka shafi;
Rundunar soji da IRGC
Hukumomin shari’a
Gidajen rediyo da talabijin na ƙasa
Naɗin manyan muƙamai masu muhimmanci
Ra’ayi da manufofin sa
Khamenei ya tsaya tsayin daka kan:
Kiyaye tsarin Jamhuriyar Musulunci
Adawa da tasirin Amurka da Isra’ila a yankin gabas ta tsakiya
Ƙarfafa ikon tsaro da na soji
Ci gaba da shirin makamashin nukiliya na Iran.
A lokaci guda, an sha sukar gwamnatinsa daga ƙungiyoyin kare haƙƙin ɗan adam da ƙasashen yamma kan takaita ‘yancin faɗar albarkacin baka.
Ali khamene'i ya kasance yana da aure da ‘ya’ya 6.
4 months ago | [YT] | 102
View 3 replies
Abdullahin Gwandu TV
from CHRISTIANITY ✝️ to ISLAM ☪️
Charity to Fa'iza
JIYA TA MUSULUNTA TA DAUKI AZUMI YAU
4 months ago | [YT] | 142
View 11 replies
Abdullahin Gwandu TV
YAU NE IN SHA ALLAH
In Sha Allah anjima bayan Sallar La'asar Sheikh Dr Ahmad Abubakar Mahmud Gumi zai bude tafsirin wannan shekarar na 1447/2026 a Masallacin Sultan Bello Kaduna.
Muna gayyatar al'ummar Musulmi Maza daga ko'ina, Allah ya a fara a sa'a ya gama a sa'a.
Allah Yayi masa jagora, ya kara masa ikhlasi, da kariya da juriya kan fadin gaskiya da hakuri da al'umma da cutarwar wawaye daga cikinmu.
Allah yayi riko da hannunsa akan abinda yake shine daidai kuma shine Allah yake so kuma ya yarda da shi.
Allah ya kawo kowa lafiya ya kuma mayar da kowa lafiya.
4 months ago | [YT] | 72
View 1 reply
Abdullahin Gwandu TV
Assalamu alaikum
Mutanan Yola
Sanarwa Sanarwa Sanarwa
4 months ago | [YT] | 249
View 2 replies
Abdullahin Gwandu TV
GAGARUMIN WAAZIN WALIMA A APAPA LAGOS
Ana gayyatar al’ummar Musulmi baki ɗaya zuwa Gagarumin Wa’azin Walima da za a gudanar a:
📍 Unguwar Hausawa Line, Apapa – Lagos
🕌 Wa’azin Dare
📌 Wuri: Masallacin Hausa Line, Olodi Apapa
⏰ Lokaci: Da dare
🗓 Asabar 01 Fabrairu 2026
🕌 Wa’azin Safe
📌 Wuri: Unguwar Hausa Line, Olodi, Apapa
⏰ Lokaci: 9:00 na safe
Masu gabatarwaAbdullahi Bala Laula LaualMuhammad Kabir Haruna Haruna Haruna Gombe
Sheikh Alaramma Nasiru Salihu Gwandu
Da sauran Manyan Malamai
#fridayevent
#scoreboard
#event
5 months ago | [YT] | 204
View 4 replies
Abdullahin Gwandu TV
Gidauniyar Sautus Sunnah ta shirya wa’azi da Sheikh Abubakar Lawan Triumph da Barr. Ishaq Adam Ishaq za su gabatar a Jihar Katsina.
5 months ago | [YT] | 191
View 7 replies
Abdullahin Gwandu TV
Sanarwa !!! Sanarwa !! Sanarwa !
Ana sanar da Ƴan'uwa cewa: In sha Allahu Yau Laraba...
Fadhilatu Sheikh Ahmad Tijjani Yusuf Gurumtum Zai Cigaba da Tafsirin da yake Gabatar wa a Masjidud Da'awah, dake cikin Garin Bauchi.
Allah ya bada ikon Halarta da Amfanuwa da abinda zamu saurara.
Sanarwa : Sagir Muhammad.
6 months ago | [YT] | 310
View 2 replies
Abdullahin Gwandu TV
Masha Allah
Sheikh Muhammad Kabiru Haruna Gombe Ya Gabatarda Wa’azin Walima A Garin Jega Kebbi State Tareda Alaramma Ahmad Sulaiman da Sauran Tawagar Malamai
6 months ago | [YT] | 230
View 4 replies
Load more